Skip to content
Ova News NG

Ova News NG

Ova News feed Aggr. V2

Primary Menu
  • HOME
  • NEWS
  • ENTERTAINMENT
  • SPORTS
  • POLITICS
  • WORLD NEWS
  • LIVE FOOTBALL SCORES
  • WATCH
  • Home
  • NEWS
  • Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta sanya ranar rufe karbar kafin alkalamin aikin hajjin 2025 Hafsat Bello Muhammad Hukumar Jin Dadin Alhazai ta jihar Kano ta sanar da ranar 1 ga watan Junairu, 2025 a matsayin ranar rufe tattara kudaden ajiyar maniyyata a jihar. Kakakin hukumar Suleman Dederi, ya ce babban daraktan hukumar Lamin Rabi’u Danbappa ne ya sanar da hakan a yayin taron jami’an hukumar alhazai na kananan hukumomi, wanda ya gudana a yau a ofishin sa. Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya jaddada cewa wa’adin ya yi daidai da jadawalin aikin Hajji na 2025 da Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta fitar, wanda ya wajabta wa dukkan jihohin kasar su mika bayanan maniyyatan su ga hukumar a ranar 7 ko kafin ranar 7 ga watan Janairun 2025 don tabbatar da gudanar da aikin Hajji cikin nasara. Babban Daraktan ya nuna damuwarsa kan yadda ake samun karancin sayar da kujerun aikin Hajji a halin yanzu, ya kuma bukaci jami’an hukumar na kananan hukumomi da su kara zage damtse wajen sayar da kujerun da aka ware musu. Ya yi kira da a samar da sabbin dabaru don bunkasa sayar da kujerun a cikin wa’adin da aka kayyade.
  • NEWS

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta sanya ranar rufe karbar kafin alkalamin aikin hajjin 2025 Hafsat Bello Muhammad Hukumar Jin Dadin Alhazai ta jihar Kano ta sanar da ranar 1 ga watan Junairu, 2025 a matsayin ranar rufe tattara kudaden ajiyar maniyyata a jihar. Kakakin hukumar Suleman Dederi, ya ce babban daraktan hukumar Lamin Rabi’u Danbappa ne ya sanar da hakan a yayin taron jami’an hukumar alhazai na kananan hukumomi, wanda ya gudana a yau a ofishin sa. Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya jaddada cewa wa’adin ya yi daidai da jadawalin aikin Hajji na 2025 da Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta fitar, wanda ya wajabta wa dukkan jihohin kasar su mika bayanan maniyyatan su ga hukumar a ranar 7 ko kafin ranar 7 ga watan Janairun 2025 don tabbatar da gudanar da aikin Hajji cikin nasara. Babban Daraktan ya nuna damuwarsa kan yadda ake samun karancin sayar da kujerun aikin Hajji a halin yanzu, ya kuma bukaci jami’an hukumar na kananan hukumomi da su kara zage damtse wajen sayar da kujerun da aka ware musu. Ya yi kira da a samar da sabbin dabaru don bunkasa sayar da kujerun a cikin wa’adin da aka kayyade.

2 years ago 2 min read
Share:

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta jihar Kano ta sanar da ranar 1 ga watan Junairu, 2025 a matsayin ranar rufe tattara kudaden ajiyar maniyyata a jihar.

Kakakin hukumar Suleman Dederi, ya ce babban daraktan hukumar Lamin Rabi’u Danbappa ne ya sanar da hakan a yayin taron jami’an hukumar alhazai na kananan hukumomi, wanda ya gudana a yau a ofishin sa.

Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya jaddada cewa wa’adin ya yi daidai da jadawalin aikin Hajji na 2025 da Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta fitar, wanda ya wajabta wa dukkan jihohin kasar su mika bayanan maniyyatan su ga hukumar a ranar 7 ko kafin ranar 7 ga watan Janairun 2025 don tabbatar da gudanar da aikin Hajji cikin nasara.

Babban Daraktan ya nuna damuwarsa kan yadda ake samun karancin sayar da kujerun aikin Hajji a halin yanzu, ya kuma bukaci jami’an hukumar na kananan hukumomi da su kara zage damtse wajen sayar da kujerun da aka ware musu.

Ya yi kira da a samar da sabbin dabaru don bunkasa sayar da kujerun a cikin wa’adin da aka kayyade.

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta sanya ranar rufe karbar kafin alkalamin aikin hajjin 2025 Hafsat Bello Muhammad Hukumar Jin Dadin Alhazai ta jihar Kano ta sanar da ranar 1 ga watan Junairu, 2025 a matsayin ranar rufe tattara kudaden ajiyar maniyyata a jihar. Kakakin hukumar Suleman Dederi, ya ce babban daraktan hukumar Lamin Rabi’u Danbappa ne ya sanar da hakan a yayin taron jami’an hukumar alhazai na kananan hukumomi, wanda ya gudana a yau a ofishin sa. Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya jaddada cewa wa’adin ya yi daidai da jadawalin aikin Hajji na 2025 da Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta fitar, wanda ya wajabta wa dukkan jihohin kasar su mika bayanan maniyyatan su ga hukumar a ranar 7 ko kafin ranar 7 ga watan Janairun 2025 don tabbatar da gudanar da aikin Hajji cikin nasara. Babban Daraktan ya nuna damuwarsa kan yadda ake samun karancin sayar da kujerun aikin Hajji a halin yanzu, ya kuma bukaci jami’an hukumar na kananan hukumomi da su kara zage damtse wajen sayar da kujerun da aka ware musu. Ya yi kira da a samar da sabbin dabaru don bunkasa sayar da kujerun a cikin wa’adin da aka kayyade.

Share:

Related:

  • 10 things to know about late Nollywood actor Taiwo Hassan ‘Ogogo’
    10 things to know about late…
    ENTERTAINMENT
  • Reactions trail Funke Akindele’s birthday photos amid Ogogo’s burial
    Reactions trail Funke…
    ENTERTAINMENT
  • Actor Taiwo Hassan ‘Ogogo’ to be buried Monday in Ilaro
    Actor Taiwo Hassan ‘Ogogo’ to…
    ENTERTAINMENT
  • Video of Funke Akindele, JJC Skillz vacationing in Paris with twin sons surfaces
    Video of Funke Akindele, JJC…
    ENTERTAINMENT
  • $1bn social fund: Reform without relief is cruelty — ADC tells Tinubu
    $1bn social fund: Reform…
    NEWS

Post navigation

Previous We Consulted Northern Governors On Tax Reform- Oyedele
Next FXCG brings hope, inspiration to Kuramo Primary School through CSR initiative

Recent

Police recover GPMG, AK-47, other weapons from suspected bandits in Plateau

Police recover GPMG, AK-47, other weapons from suspected bandits in Plateau

Hot water attack: University student hospitalised with severe burns in Benue

Hot water attack: University student hospitalised with severe burns in Benue

‘We’re back in control’ – Russia helps Niger junta to retake military base

‘We’re back in control’ – Russia helps Niger junta to retake military base

Lagos LCDA chairman appoints another 250 SAs, SSAs to strengthen governance

Lagos LCDA chairman appoints another 250 SAs, SSAs to strengthen governance

Murray-Bruce to President Tinubu: Decentralise power system in Nigeria

Murray-Bruce to President Tinubu: Decentralise power system in Nigeria

Juma Jux threatens legal action over alleged child paternity rumour

Juma Jux threatens legal action over alleged child paternity rumour

SECTIONS

  • ENTERTAINMENT
  • FOOTBALL
  • NEWS
  • POLITICS
  • SPORTS
  • WORLD NEWS
  • LIVE FOOTBALL SCORES ⚽ ⚽ ⚽

Hey There!!., Get all Latest Ova News Feeds on the Go! 👋

Sign up to receive all Our latest News content Recap in your inbox every weekend.

We don’t spam! Read our privacy policy for more info.

Check your inbox or spam folder to confirm your subscription.

Quick Links

  • News
  • Entertainment
  • Live Football Scores
  • Premier League Scores

Legal

  • About
  • Terms of Use
  • Privacy Policy

Connect with Us

  • News Media Partners
  • Contact Us
  • Advertise
Copyright © 2025 Ova News Network | Created by Ben Ova O. | All Rights Reserved. | Magnitude by AF themes.
pixel