Skip to content
Ova News NG

Ova News NG

Ova News feed Aggr. V2

Primary Menu
  • HOME
  • NEWS
  • ENTERTAINMENT
  • SPORTS
  • POLITICS
  • WORLD NEWS
  • LIVE FOOTBALL SCORES
  • WATCH
  • Home
  • NEWS
  • An fitar da jadawalin wasan zagaye na uku na gasar FA Cup
  • NEWS

An fitar da jadawalin wasan zagaye na uku na gasar FA Cup

2 years ago 2 min read
Share:

An fitar da jadawalin wasan zagaye na uku na gasar FA Cup tsakanin Arsenal da Manchester United a ranar Lahadi, 12 ga Janairu, 2025.
Wasan zai fara ne da karfe 3:00 na rana, kungiyoyin biyu na gasar Premier sun kara a ranar Laraba, inda Arsenal ta samu nasara da ci 2-0, tare da kwallaye daga Jurrien Timber da William Saliba amma zasu sake buga wasan nan wata guda a Emirates.
Liverpool za ta sake taka leda a lokacin cin abinci, tana karbar Accrington Stanley a ranar 11 ga Janairu.
A daren yau, Manchester City za ta kara da Salford City.
Sauran wasannin Aston Villa za ta karbi bakuncin West Ham, yayin da ranar Litinin Dagenham zata kara da Redbridge, kungiyar da ba ta cikin gasar Premier League, a wasan tafi da gidan Millwall.
Shima Kocin Manchester City, Pep Guardiola, ba zai samu damar amfani da ‘yan wasansa hudu masu muhimmanci ba a yayin da kungiyar sa za ta kara da Crystal Palace a wasan Premier League na ranar Asabar.
Yan wasan hudu sun hada da Phil Foden, John Stones, Nathan Aké da Mateo Kovacić.
Guardiola da tawagarsa za su shiga wannan wasa bayan samun nasara da ci 3-0 kan Nottingham Forest a wasan Premier League na karshe.
A halin yanzu, Manchester City tana matsayi na hudu a teburin Premier League, tana biye da Arsenal, Chelsea da Liverpool.

An fitar da jadawalin wasan zagaye na uku na gasar FA Cup

Share:

Related:

  • ‘That’s impossible’ – Michael Carrick warned Manchester United are doomed unless he makes change
    ‘That’s impossible’ – Michael…
    SPORTS
  • Arsenal star’s father speaks out on Real Madrid transfer links
    Arsenal star’s father speaks…
    SPORTS
  • Virgil van Dijk reacts to Man City guilty verdict after Liverpool defeat
    Virgil van Dijk reacts to Man…
    SPORTS
  • Jamie Carragher warns Andoni Iraola over Liverpool failing: ‘This has to stop’
    Jamie Carragher warns Andoni…
    SPORTS
  • Jamie Carragher hails Arsenal star as the ‘best in the Premier League’ after Man City beat Liverpool
    Jamie Carragher hails Arsenal…
    SPORTS

Post navigation

Previous Labour Party prepares for legal action against Reps who defected to APC
Next Kar ku fada tarkon makiya Kano – Sarki Sanusi ga Mabiyansa

Recent

Jamie Carragher makes prediction for Chelsea vs Tottenham and Arsenal vs Everton

Jamie Carragher makes prediction for Chelsea vs Tottenham and Arsenal vs Everton

FG to bar defaulting contractors from public procurement for five years

FG to bar defaulting contractors from public procurement for five years

Obasanjo’s son joins Tinubu Must Stay Movement

Obasanjo’s son joins Tinubu Must Stay Movement

Tinubu appoints Yusuf Bichi chairman of NISS governing board

Tinubu appoints Yusuf Bichi chairman of NISS governing board

2027: Leave Pope, church out of political campaigns, Obi tells opponents

2027: Leave Pope, church out of political campaigns, Obi tells opponents

2027: APC will campaign on achievements, not insults – Gov. Yusuf

2027: APC will campaign on achievements, not insults – Gov. Yusuf

SECTIONS

  • ENTERTAINMENT
  • FOOTBALL
  • NEWS
  • POLITICS
  • SPORTS
  • WORLD NEWS
  • LIVE FOOTBALL SCORES ⚽ ⚽ ⚽

Hey There!!., Get all Latest Ova News Feeds on the Go! 👋

Sign up to receive all Our latest News content Recap in your inbox every weekend.

We don’t spam! Read our privacy policy for more info.

Check your inbox or spam folder to confirm your subscription.

Quick Links

  • News
  • Entertainment
  • Live Football Scores
  • Premier League Scores

Legal

  • About
  • Terms of Use
  • Privacy Policy

Connect with Us

  • News Media Partners
  • Contact Us
  • Advertise
Copyright © 2025 Ova News Network | Created by Ben Ova O. | All Rights Reserved. | Magnitude by AF themes.
pixel